Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki hada dried ingredients dinki waje sanan ki kwaba da ruwan nan amma idan ruwan yayi yauwa zaki rage zakiyishi ya dan fi pancake ruwa kadan
- 2
Wanke carrot, tomato da cabbage dinki sanan ki yanka
- 3
Ki hada mayonnaise, ketchup baked beans da Sardine dinki a waje daya ki juya
- 4
Sanan ki zuba su cabbage dinki cikin mix dinki nasu ketchup ki juya sanan ki aje gefe daya
- 5
Sai ki sami non stick pan dinki ki daura a medium heat idan kina buqatan grease kadan sai ki shafa butter sanan idan pan din ya danyi zafi ki zuba qulunki idan side din ya soyu sai ki yi flipping dayan side din. Haka zakiyita yi har ki gama
- 6
Idan kika gama sota crepe din sai ki dan bari ya huce, idan ya huce sai ki yi filling sanan kiyi rolling har ki gama
- 7
Idan kika gama rolling sai kiyi serving. Serve with chilled or hot beverage
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
-
-
-
-
-
Eggless pan cake
Yana da dadi sosai mussam lokacin breakfast ga kuma saukin sarrafawa sossai Taste De Excellent -
Butterless milk cake
Wana kara nayi cake babu butter babu oil kuma yayi dadi sosai 😋😋 Maman jaafar(khairan) -
-
-
-
-
-
-
-
Crispy spring rolls
I love snacks as usualIt very important to eat this snacks...I did it to my self Meenary Delicacies -
-
Pancake mai plantain
Yawanci idan plantain kou ayaba ta nune sai azubar, bayan akwai hanyoyi da dama na sarrafata Muas_delicacy -
-
Tubani
#oldschool wana abici shi mukeci a makarata lokacin muna yara ga cika ciki inda kaci seda ka dinga shan ruwa har lokaci tashi yayi Maman jaafar(khairan) -
-
-
-
-
-
-
-
-
-
More Recipes
sharhai