Umarnin dafa abinci
- 1
Ki samu bowl ki saka duka ingredients dinki ki saka ruwa, sai kiyi forming dough dinki.
- 2
Sai ki dauko ki aza ga working surface,Kiyi kneading na tsawon minti 20, sai ki rufe y tashi.
- 3
Sai ki dauko, ki rabashi gida 6 zuwa 8, y danganta da girman da kk so
- 4
Sai ki curashi,kiyimai ball, sai ki mulmulashi sosai, sai ki barbadama baking sheet fulawa ki aza bomboloni akai,ki shafamasa butter asamanshi.sai ki rufe ki aje aguri Mai dumi y tashi na tsawon 45mnt.
- 5
Sai ki saka Mai frypan Mai yawa, sai ki daura a wuta,ki barshi y danyi zafi, sai ki dauka doughnuts dinki ki saka acikin Mai ki barshi y soyu adayan gefen,sai ki juya.
- 6
Amma kada ki ciki wuta da yawa.sbd y soyu acikinshi.
- 7
Idan y soyu ki kwashe zaki iya barbada sugar akai.
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16707936





sharhai (2)