Coconut cup cake
Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko zaki samu bowl kisa sugar da butter kisa whisker ko mixer kiyi mixing harsai yafara fari saikisa kwai kisa flavour saikisa baking powder kisa flour ki juyasu
- 2
Saikisa madara 1 cup ki juya saikisa gurzazziyar kwakwa ko Kuma ta kanti wato discated coconut 1 cup ki juya saikisa a gwangwanin gashi ki gasa
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16779954






sharhai (4)