Dafafiyar agada da sauce din gizzard

Muas_delicacy
Muas_delicacy @muasdelicacy01
Sokoto
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 2Plantain
  2. Gizards
  3. Seasonings
  4. shambo
  5. Albasa
  6. Mai
  7. Ginger and garlic paste

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki wanke plantain dinki ki raba gida biyu sai ki samu tukunya kisa ruwa a kan wuta sai kisa aciki ki rufe ki bari ya dahu

  2. 2

    Ki wanke gizzard dinki sosai sai ki rage mai girma

  3. 3

    Kisa gizzard din a tukunya domin tafasa wa tare da kayan qamshi da albasa da ruwa kadan ki rufe har yayi Dan taushi

  4. 4

    Sai ki samu shambonki da albasa ki wanke tare da jajagawa amma kar yayi laushi sosai

  5. 5

    Ki duba agadarki idan ta dahu sai ki kashe ki barta ta sha iska kafin ki bare

  6. 6

    Idan tafashenki ya tsane sai ki zuba jajagenki da seasonings da garlic paste da mai ki rufe ki barshi har ya soyu, on a low heat har ya qone

  7. 7

    Idan sauce din ya soyu sai ki bare agadarki kiyi serving

  8. 8

    Aci dadi lafiya ni nayi shi a matsayin breakfast neh

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Muas_delicacy
Muas_delicacy @muasdelicacy01
rannar
Sokoto
I do believe in cooking cox cooking is life and fun
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes