Umarnin dafa abinci
- 1
A wanke wake sai a zuba a tukunya a jefa kanwa aciki sai a Dora a wuta a barshi yayi laushi.a daka attarihu,Albasa,tafarnuwa, a ajiye a gefe idan wanke y dahu sai a zuba Kayan miyar akai sannan ayi mixing man ja d man kuli a zuba akai sai a zuba maggi,gishiri a juya sai a zuba Nama sai a rufe banyan minti 10 sai a zuba alaiyahu a rufe na minti 5 sa sauke za a iya cin miyar d shinkafa.
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/8268280





sharhai