Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Shinkafa kofi biyu
  2. Kabewa
  3. Alaiyahu
  4. Kayan miya
  5. Gyada
  6. Mangyada
  7. Manja kadan
  8. Sunadarin dandano
  9. Sunadarin kanshi
  10. Masoro

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki samu ruwanki kidaura akanwuta yatafasa daganan saiki wanke shinkafarki kizuba intayi laushi kisa muciya ki tuketa

  2. 2

    Zaki sami kabewarki kibareta kidaura akan wuta inta dahu saiki ki kwasheta kiniketa saiki daura tukunyarki kizuba manki dakayan miyanki da sunadarin dandano da masoro inyayi kizuba kabewa kizuba gyadarki intadahu kisa alaiyahu kibashi minti uku zakiga yayi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Rukys Kitchen
Rukys Kitchen @cook_16633053
rannar
Jakara Yan Gurasa
rukayya garba tijjani mai atamfa yar asalin jihar kano karamar hukumar dala no 101chediyar yangurasa
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes