Alala

Rukys Kitchen
Rukys Kitchen @cook_16633053
Jakara Yan Gurasa

Alala nada dadi sasai kuma yana gida jiki munasan alala nida yan uwana sabida yana kawatar damutane sosai sabida dadinshi

Alala

Alala nada dadi sasai kuma yana gida jiki munasan alala nida yan uwana sabida yana kawatar damutane sosai sabida dadinshi

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

minti talatin
na mutum biyu
  1. Wake kofi biyu
  2. Manja cokali hudu
  3. Magi guda biyu
  4. Onga dan kadan
  5. Garin koriyanda
  6. Tafar nu biyu
  7. Farin magi kadan
  8. Gishiri dan mitsitsi
  9. Albasa da attaruhu

Umarnin dafa abinci

minti talatin
  1. 1

    Zaki surfa wakenki kiwanke kicire dusar jiki kihada attaruhunki da albasa da tafar nuwa kinika

  2. 2

    In kingama nikawa saiki zuba kayan sunadarin dandanonki kisaka su magi da manki ki juya ki dauko leda kidaudaura kizuba ruwa acikin tukunya kidaura saikisaka alalanki

  3. 3

    Saikibashi tsawon mintina ishiri zakiga yahade yadawu yayi kyau yayi saiki danko faranti kizuba aciki kisa manja kiyi ado ajikin farantin zaki iyaci da yaji ko da yar miya

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Rukys Kitchen
Rukys Kitchen @cook_16633053
rannar
Jakara Yan Gurasa
rukayya garba tijjani mai atamfa yar asalin jihar kano karamar hukumar dala no 101chediyar yangurasa
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes