Samosa
Tayi dadi naban mamaki.#1post1hope
Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko zaki hada dough dinki
- 2
Kisa flour a bowl kisa mai da gishiri said baking powder da ruwa ki kwaba da Dan tauri
- 3
Saiki rufeta na tsawon mintuna 15 saiki daukota ki Mirza falan falan idan kin gama ki gasata a fan saiki yankata ta kashi 4
- 4
Saiki koma kan namanki ki wankesa kisa albasa da tafarnuwa sai kayan kamshi idan nikakken namane saiki sa NASA ruwa Dan kadan ki rufesa
- 5
Idan ruwan ya tsotse ki jajajga attarugu ki zuba kisa mai ki soyasa sama sama
- 6
Idan kin gama soyawa ki Debi flour cokali 2 ki kwaba saiki dauko samosa sheet dinki kisa nama ki sa kwababbar flour dinki ki like idan kin gama ki soya
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/8996349







sharhai