Ferfesun kayan ciki

TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA)
TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) @cook_15480513
Port Harcourt

Hhhmmm wannan girkin yanada dadi sosai musanman kika hadashi da sinasir ko shinkafa#1post1hope

Ferfesun kayan ciki

Masu dafa abinci 5 suna shirin yin wannan

Hhhmmm wannan girkin yanada dadi sosai musanman kika hadashi da sinasir ko shinkafa#1post1hope

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Kayan ciki
  2. Tumatur guda biyu
  3. Attarugu yanda kikeso
  4. Tafarnuwa
  5. Albasa rabi
  6. Maggi da sauran kayan dandano
  7. Citta
  8. Mai
  9. Sai kayan dandanon ferfesup
  10. Curry da thyme
  11. Madish

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zakiwanke kayan cikin da ruwan zafi kicire duk wani dattin dake jiki sai kixuba a wankenkken tukunyarki sai kisa ruwa dayawa yanda zai dafashi da kyau sai kixuba dunkulen maggi da knoor kiyanka albasa kixuba akai sai kidaura a wuta kisa bakar foda chokali daya sai kibarshi yatasa sosai

  2. 2

    Sai kixuba jajjagen attarugu da tafarnuwa tare da citta da tumatur kijujjuya sai kisa curry da thyme tare da onga da madish (curry and chicken) kisa mai kadan sai kirufeta kibarta yadahu sosai sai kisauke shikenan aci dadi lfy😋😋😋😋

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA)
rannar
Port Harcourt
Gskiya arayuwata inason girki sosai shiyasa kullum ina kicin wurin tsara abinci kalakala
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes