Cookies

fateebck @cook_15363019
Ina godiya ga Jahun's delicacies,nabi recipie din ki kuma yayi dai dai
Cookies
Ina godiya ga Jahun's delicacies,nabi recipie din ki kuma yayi dai dai
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko zaki zuba butter da sugar ki juyasu sosai
- 2
Sai ki zuba flavor,madara,kwai...ki juya sosai
- 3
Sai ki saka flour kisa hannu kiyita juyawa har ya hadu da kyau
- 4
Ki raba hadin gida 2,rabi kisa mishi cocoa powder
- 5
Sai ki dinga dibar hadin kina mulmulawa kamar haka
- 6
Sai ki buda tsakiyan kisa hadin da keda cocoa a ciki
- 7
Sai ki sake mulmula shi,ki Dan matsa shi a tafin hannun ki ya zama flat
- 8
Sai kisa spoon kina danyi mishi kwalliya a jikin kamar haka
- 9
Sai ki jera shi a farantin gashi,ki Gasa shi tsawon 20 mins
- 10
Cookies din ki ya gasu,za'a iya ci da kalar abinda akeso a sha
- 11
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/9300738






















sharhai