Faten wake

Smart Culinary @Smartculinary2000
Abinci ne me dauke da abinda jiki ke bukhata har guda uku ga dadee ga amfani ga lafiyar jikin dan Adam
Faten wake
Abinci ne me dauke da abinda jiki ke bukhata har guda uku ga dadee ga amfani ga lafiyar jikin dan Adam
Umarnin dafa abinci
- 1
Farko xaki gyara waken ki ki wanke ki saka ruwa ki dora a wuta yai ta dahuwa kamar minti 30 karki saka mishi komi
- 2
Kafin ya gama dahuwa ki gyara alaiyahu ki wanke ki aje ki gyara albasar tafarnuwa attaruhu ki wanke ki jajjaga kifin ki ma ki wanke ki saka gishiri da lemon tsami ki soya in kika gama seki duba waken ki kiga ni in yayi laushi
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/9577070



sharhai