Lemon goruba

Najma
Najma @cook_12709285
Kano State

Yayi dadi sosai

Lemon goruba

Yayi dadi sosai

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

uku
  1. Dakakkiyar goruba -kopi daya
  2. Bushasshiyar citta-guda uku
  3. Kanunfari-kadan
  4. Siga-dai dai
  5. Madara-rabin kofi

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Xaki samu garin gorubanki kisa a tukunya kisa citta da kanunfari da cardamon kisa ruwa kaman kopi uku kidaura akan wuta kibarshi tsawon minti goma sai ki kashe wutan

  2. 2

    Idan ya huce sai ki taceshi da rariya ki kara ruwa kisa siga da madara kigauraya kisa Kankara ko kisa a firij inyayi sanyi sai sha

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Najma
Najma @cook_12709285
rannar
Kano State
cooking is my portion
Kara karantawa

Similar Recipes