Zobo mai na,a na,a da lemon grass

Ummu HIBBAAN🍝🍓🍉🍇🍌🍜
Ummu HIBBAAN🍝🍓🍉🍇🍌🍜 @fatumar6855
Zaria City, I'm Married💞💞💞

Wsnnqn zobo yayi dadi ,ga kamshi ga dadi

Zobo mai na,a na,a da lemon grass

Wsnnqn zobo yayi dadi ,ga kamshi ga dadi

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Zobo
  2. Kayan kamshi
  3. Lemon grass
  4. Ganyen na,a na,a
  5. Sugar
  6. Flavour
  7. Fresh (berries)
  8. Preserver
  9. Barking powder

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki tsince zobon ki cire datti, ki daurayeshi ki daura a wuta ki gyara na,a na,a ki zuba, ki wanke lemon grass ki sa,da kayan kamshi,amma ki daka citta domin tafi saurin ji, zuba ruwa Dan dai dai, ki barshi y a tausa sosai ya dahu zakiyi yana kamshi,sai ki tace.

  2. 2

    Sai ki zuba a wani abu mai kyau ki zuba sugar domin ta narke, ki juya sosai, sai ki barshi ya huce.

  3. 3

    Sai ki zuba flavour da fresh da preserver, ki zuba barking powder domin ya kashe mishi tsami, ki juyashi sosai, sai ki zuba a jug ki sa a fridge yayi sanyi😋😋😋😋

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ummu HIBBAAN🍝🍓🍉🍇🍌🍜
rannar
Zaria City, I'm Married💞💞💞
kullum inason koyan abin da ban iya ba, kuma ina son gwadawa🍕🍤🍗🍜🍡🍝
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes