ลงทะเบียนหรือเข้าสู่ระบบ
บันทึกและเขียนสูตรอาหาร ส่งรูป Cooksnap และอีกมากมาย
ค้นหา
พรีเมียม
สูตรที่ได้ Cooksnap มากที่สุด
สูตรที่มีคนดูมากที่สุด
พรีเมียม
กิจกรรม
FAQ
ส่งข้อเสนอแนะ
ภูมิภาค
ห้องเก็บสูตร
ห้องเก็บสูตร
ถ้าต้องการสร้างห้องเก็บสูตรของคุณ โปรด
ลงทะเบียนหรือเข้าสู่ระบบ
Najma
@cook_12709285
Kano State
บล็อก
cooking is my portion
ดูเพิ่มเติม
49
กำลังติดตาม
242
ผู้ติดตาม
กำลังติดตาม
ติดตาม
แก้ไขโพรไฟล์
สูตร (86)
Cooksnap (3)
Gashasshen breadi da kwai
Breadi me yanka-bakwai
•
Kwai -biyar
•
Maggi-daya
•
Yajin barkwano-kadan
•
Albasa -karami
•
Man zaitun-dede bukata
minti biyar
3 yawan abinchi
Hafaddiyar kaza
Tsokar kaza zakiyanka ta cubes
•
Dandano
•
Gishiri
•
Albasa
•
Attarugu
•
Curry
•
Tafarnuwa
•
Fulawa
•
Garin burodi
•
Kwai
•
Kayan kanshi
•
Mai
Smoothy din ayaba da kankana
Kankana
•
Ayaba daskararre
•
Madaran gari
•
Kankara
Wainar fulawa
Fulawa-kopi biyu
•
Manja-dai dai bukata
•
Maggi-biyu
•
Gishiri-kadan
•
Albasa-karami
•
Yajin barkwano-dede bukata
•
Ruwa
minti goma
3 yawan abinchi
Soyayyar makaroni da kayan lambu
Makaroni
•
Albasa
•
Mai
•
Tafarnuwa
•
Attarugu
•
Beetroot
•
Maggi
•
Curry
•
Mai
•
Gishiri
•
Tsokar kaza
•
Jan tattase da koren tattase
•
Salad da ruwan tsamiya
Lettuce
•
Tumatir
•
Albasa
•
Farin karas
•
Koren tattase
•
Maggi
•
Yajin zafi
•
Man xaitun
•
Tsamiya
•
Ruwa
•
Gishiri
•
Kokumba
•
Kankaran nono
Nono mara tsami -kopi daya
•
Siga-dede bukatarka
•
Madara-kwatan kopi
•
Ruwa -kadan
Dafadukan Shinkafa da koda da hadin salad
Shinkafa
•
Markaden kayan miya
•
Tafarnuwa
•
Maggi
•
Gishiri
•
Albasa
•
Kayan kanshi
•
Kodan saniya
•
Salat
•
Dafaffan kwai
•
Danyar tumatur
•
Karas
•
Lemon danyar citta,lemon tsami da kokumva
Danyar citta guda biyu manya
•
Kokumba-daya
•
Lemon tsami-shida
•
Sukari-iya bukata
•
Ruwa-iya bukata
Lemon kankana,abarba da lemon zaki
Kankana
•
Lemon zaki
•
Abarba
•
Siga
•
Ruwa
Tuwon semo da miyar kuka
Semo
•
Garin kuka
•
Mai
•
Gishiri
•
Bushesshen kifi
•
Daddawa
•
Albasa
•
Tattase
•
Attarugu
•
Maggi
•
Wake
Alala da sos din koda
Barjajjen wake-kopi uku
•
Attarugu-biyar
•
Tattase-hudu
•
Albasa-babba daya
•
Man gyada-dai dai misali
•
Maggi-dede bukata
•
Gishiri-dede bukata
•
Curry-babban chokali daya
•
Kodan shanu
•
Tafarnuwa
•
Kayan kanshi
•
Santana
minti 40mintuna
4 yawan abinchi
Kunun mbrodom
Nikakken garin gero- kopi biyu
•
Surfaffen gero(tsaba)kwatan kopi
•
Yogot-kopi uku
•
Siga- Dede bukata
•
Girfa- sanda daya
•
Bushasshiyar citta- daya
•
Cardamon- kwalli uku
minti talatin
3 yawan abinchi
Salak
Yajin barkwano-kadan
•
Cabeji-kopi biyu
•
Kokumba-dogo daya
•
Tumatir-guda uku
•
Albasa -kwata
•
Gyanye kore kadan
•
Apple cider vaniger-karamin chokali biyu
•
Maggi-daya
•
Man zaitun-babban chokali biyu
•
Gishiri
•
d
minti 10mintuna
biyu
Cin cin
Fulawa-200grms
•
Kwai-daya
•
Mai-20ml
•
Siga-40grms
•
Madara ta ruwa-60ml
Sardine n eggs sandwich
Dafaffan kwai- biyar
•
Gwanganin sardine-biyu
•
Albasa-karami daya
•
Yajin barkono - dai dai bukata
•
Mayyonise-babban chokali biyu
•
Burodi mai yanka yanka - Leda daya
minti ashirin
biyar
Banana smothie
Ayaba
•
Yogot
•
Kankara
biyar
Soyyayan burodi da kullin kosai
Burodi
•
Hadaddiyar kullun kosai
•
Mai
Soyayyen burodi da kwai
Burodi
•
Kwai
•
Magi
•
Yajin barkwano
•
Mai
minti goma
yadanganta
Lemon tsamiya
Tsamiya-cikin hannu
•
Abarba -kwata
•
Garin citta-chokali biyu
•
Kanunfari- chokali daya
•
Siga-dai dai
•
Lemon zaki-uku
•
Citta danye -daya
minti shabiyar
biyu
ดูเพิ่มเติม