Cooking Instructions
- 1
Ki wanke namanki kiyanka falai falai
- 2
Kidaka kuli kiyi greating attaruhu da albasa kisamu bowl kixuba kayan miyan kikawo kuli dakakke kixuba kisa mggi curry kisa mai saiki dansa ruwa
- 3
Kikawo naman kixuba acikin hadin kulin kijuyasu suhade jikinsu saiki rufe kisa a fridge 30_40min kifito dshi
- 4
Kidakko tsinken tsire kijera ajiki kikuma sakuli da mai kikunna oven kigasa in daya gefen yyi ki juya dayan
Cooksnaps
Did you make this recipe? Share a picture of your creation!
Similar Recipes
-
-
-
-
-
-
Miyar kayan lambu Miyar kayan lambu
Yana da muhimmaci ga lafiya Kuma kowa zai iya ci sann Kuma kowa zai iya yi Habiba Abubakar -
-
Fish papper Fish papper
#Ramadancontest#Ramadandishrecipe#cookpadramadan. so Delicious ZUM's Kitchen -
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/10580449
Comments