Steps
- 1
Fara dafa macaroni, a wanke ta se a tsane ta a ajiye ta a gefe
- 2
Se ayi shredding naman, a wanke shi a zuba shi a tukunya da dan mai ayi ta jiya shi har se ruwan naman ya kare man ya fito i.e ya dahu
- 3
Se a wanke kayan miyan ayi shredding dinsu gaba daya
- 4
Se a zuba mai a frying pan a fara soya naman nan da albasa
- 5
Se a zuba attaruhu da tattasai a soya su da spices dinki. Note: idan kin dafa macaroni da gishiri ba se kin kara ba.
- 6
In sun soyu se a zuba sweet pepper din a motsa se a kashe wutar
- 7
Se a juye macaronin a katon container a juye sauce din nan a kai a motse su gaba daya
- 8
Se ki dunga zuba dan mai kadan a frying pan kina kuma soya ta har ki gama
- 9
Kina soyata kina juye ta a warmer
Similar Recipes
More Recipes
-

Purab_Paschim_ka_Pyaala(Mango_Gandhoraj_lemon_smoothie)
Swati Ganguly Chatterjee
-

Moringa Masala Chaas (Moringa Spiced Buttermilk)
Krishna Dholakia
-

Drumstick Potato Poppy Seeds Curry (Bengali style Danta-Aloo Posto)
Amrita Chakroborty
-

Bina Anjaria
-

deoyani
-

Crispy Garlic Butter Baked Potatoes
Pinkblanket's Kitchen
-

Lemon mint kadha for digestion
DROOLSOME MORSEL BY AFREEN WASEEM
-

Crock Pot Girl 🤡
-

Crock Pot Girl 🤡
-

Yoggi
-

doggo the chef
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Eeman's Kitchen
-

Ayeesh Chuchu
-

AnithaUmasankar
-

Amna Zafar
-

Pravasini Behera
-

Usab
-

Sonalkar's Kitchen
-

Anshul dureja
-

Zuhair Jas






















Comments