Ingredients

  1. Shinkafa, nama,curry
  2. Carrots,Maggi gishiri,
  3. Curry, oil,onion, attaruhu

Cooking Instructions

  1. 1

    Dafarko Zan tafasa shinkafa na da gishiri da curry kamar haka

  2. 2

    Bayan na tafasa,zan tsane shi Sai na yanka su carrots dina dasu albasa na na Dan Dora mai Acikin pan saina soya su attaruhu din nan dasu albasa carrots, da Kuma tafasasshen nama na sai na soya su sama sama bayan sun Dan soyu Sai nasa shinkafa din nan nai ta juya su a hankali kamar na ten minutes kamar haka

  3. 3

    Enjoy my recipe. is simply and...

  4. 4

    My recipes are yours !!

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mmn Khaleel's Kitchen
Mmn Khaleel's Kitchen @cook_13823014
on
Jigawa state Nigeria

Similar Recipes