Steps
- 1
Da farko uwargidah xa ta wanke tukunyar ta ta sanya ruwa mai tsafta a ciki sai ta daura bisa kan wuta. Idan ruwanki ya tafasa saiki sanya curry dinki a ciki daga nan ki dakko taliyar ki ki xubah. Bayan kamar tafasa 5-6 saiki sauke taliyan ki ki tsane ruwan a gwagwa.
- 2
Uwar gida xata maida tukunyar ta a kan wuta tare da tsaftataccen ruwa amn bamai yawa bah daidai wanda xai ida dafa maki taliyar ki. Idan ya tafasa sai ki maida wannan tsannanr taliyar taki(amfanin tsane taliyan shine a cire starch din da ke jikin ta). Bayan minute 5 sai uwar gida ta sauke taliyar ta.
- 3
Bayan kin kammala wannan taliyar sai uwargida ta dakko mai ta sanya a tukunya, idan ya soyu si ki dakko yankakkon kayan miyarki ki xubah bayan kamar minute 4.Sai ki xubah albasarki tare da jajjagaggar tafarnuwar ki a ciki sannan ki sanya kayan dandanon ki a ciki(maggi, theme, onga, curry.).
- 4
Bayan wannan sai uwar gidah t sanya kifin ta acikin miyar nan. Sai ta bashi kamar minute 2.ooooo foode is ready
Similar Recipes
More Recipes
-

Karuna Naveen Chandwani
-

Darshana Patel
-

Soegianto
-

Low Calorie Tortilla Bread Pizza
Yummy everyday
-

Arezu
-

Tasty Veg Cooking
-

Spicy George Foreman
-

Bukharicooking vlogs
-

3 ingredient peanut butter cookies EASY
Chef Nena
-

MeMe
-

Turnover dough from scratch "Empanada dough"
Rosanas Ideas
-

StephieCanCook
-

Basic Dough for Homemade Pasta
Rosanas Ideas
-

Aliva Sahoo
-

SpikyGamerTV
-

Eggless whole-wheat cinnamon pancakes
The Epicurean Feast
-

Red chilli and garlic chutney (without gas)
Divyanshi 's Cooking Diary (Divyanshi Hiran)vegetarian Recipes
-

shravani j
-

Nd Beau
-

Bethica Das
-

Zobia Sajjad
-

Upma Budhiraja Sweety









Comments