Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki wanke kayanda zakiyi amfani dasu ki yanka sannan ki Nika kayan miyarki sannan ki tafasa nama
- 2
Sae ki Dora tukunyar ki ki zuba Mai da albasa kadan sannan ki zuba nama ki soyashi idan ya soyu sae ki zuba kayan miyar ki da Magi, kayan kamshi saeki bashi harya fara soyuwa sannan ki zuba gyadah da daddawa ki barta su soyu tare sae ki zuba ruwa kadan ki barshi tsawon minti 5
- 3
Sannan ki zuba yankaken alayyahuki da kika Riga kika wanke kika yanka ki barshi yayi minti 2 sae ki sauke..,..
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/10459092




sharhai