Yamarita Step2

Mum Aaareef
Mum Aaareef @cook_17475778
Portharcourt/Zaria

Dis is Delicious.. Yaronah yaji dadin wanan Recipe in. Godia ta Musamman Ga Cookpad Nigeria dakuma Admins.. Allah yasaka d alkhr

Yamarita Step2

sharhi da aka bayar 1

Dis is Delicious.. Yaronah yaji dadin wanan Recipe in. Godia ta Musamman Ga Cookpad Nigeria dakuma Admins.. Allah yasaka d alkhr

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

1awa
  1. Yam madaidaichi
  2. 2Egg
  3. 1 cupFlour
  4. Mai
  5. Maggi/Spices
  6. Pinch of salt
  7. Ruwa

Umarnin dafa abinci

1awa
  1. 1

    Ki fere doya, ki yankata kamar yadda kk gani,, kikara wanketa kisata a tukunya ki turarrata

  2. 2

    Curry,thyme,salt,Maggy &ginger

  3. 3

    Ki hada spices d Maggie d salt kadan

  4. 4

    Cikin kwai

  5. 5

    Kisaka a flour

  6. 6

    Kitabbatr mai tai zafi @ low heat

  7. 7

    Ki saka daya bayan dayan

  8. 8

    Kijuya bayan harya soyu

  9. 9

    Done

  10. 10

    Tayi dadi sosai. Masha Allah Done!Done!!Done!!!

  11. 11
Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mum Aaareef
Mum Aaareef @cook_17475778
rannar
Portharcourt/Zaria
Kitchen Is My Pride & My Happiness
Kara karantawa

Similar Recipes