Danbun nama

Nayima iyalina danbun nama saboda suna sanshi musamman in Ana zaune tare gaba daya Ana danci Ana kallo
Danbun nama
Nayima iyalina danbun nama saboda suna sanshi musamman in Ana zaune tare gaba daya Ana danci Ana kallo
Steps
- 1
Ki wanke namanki ki sa a tukunya ki zuba albasa da curry da thyme da gishiri da maggi saiki zuba ruwa ki hafashi sai yayi laushi
- 2
Bayan yayi lau shi saiki saukeshi ki tsame shi daga ruwa kisa a turmi ki dakashi sai yayi lau shi saiki daka tattasai dinki ki zuba a ciki wasu nasa attarugu
- 3
Bayan kin gama dakawa saiki kwashe ki Dora mai yayi zafi saiki zuba shi a ciki kiyita motsa wa har sai ya soyu saiki kwashe ki tsane man.aci lafya
Similar Recipes
More Recipes
-

Sirine Chmaysem
-

Shobha Deshmukh
-

Garima Mayur Mangwani -

Soumini Bhattacherjee
-

jaysongeisler -

Lychee Smoothie (Lychee Smoothie)
Daxa Parmar
-

Jowar Poha Chivda Mixture (Zero Oil)
Muniswari.G
-

Radhika Shaparia
-

Shradha Nema (foodgazin')
-

Rachana Sagala
-

Spicy Stir Fry Roasted Pork Belly
Wice Kosin
-

Gregster
-

Cindy C.R.
-

Tomatoes, Corn, and Green Beans
skunkmonkey101
-

Beth Harper
-

Abhipsa
-

Nafisa Idaya(Ummu Nazifs Kitchen)
-

ni na -

Gauravi
-

Indian green flour balls, grilled plantain curry rolled potatoes, glazed spicy carrots strips
Baraatu Bello... Bara's Blend Bite
-

Komal Riasat
-

Special Ganesh Chaturthi Modak
Mitu's Magic
-

Kaju kalash (stuffed with paan gulkand)
Diksha Singh
-

Archana Bhargava








Comments (3)