Fried Irish with egg and plantain
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko xaka fara fere Dan kalin ka sai ka wanke ka tsaga shi irin na suya sai ka tsane shi. Sai ka saka mangyada a wuta yayi xafi sai ka xuba Dan kalinka ka barshi ya soyu yayi ja sai ka kwashe ka ajiye
- 2
A fere plantain a saka Mai gishiri sai a soya yayi ma shima
- 3
A fasa kwai a yanka albasa asaka maggi sai a kada a sayo
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/10504520





sharhai