Pancake

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

#fk

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Flour
  2. Butter
  3. Egg
  4. Baking powder
  5. Sugar
  6. Flavour

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki zuba butter a bowl kisa sugar kwai ki mixing dinsu sai ki sa flavour.

  2. 2

    Kisa flour a bowl ki zuba baking powder sai ki juye a bowl dinda Hadinki yake ki mixing sosai sai a nonstick.

  3. 3

    Note:ba sa masa mai sai dai asa tissue a goga.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Deejerh Baberh's Kitchen
rannar

sharhai

Similar Recipes