Aya mai sugar

kimans Catering & Global Concept @Duddu1
Aya mai sugar
Steps
- 1
Da farko zaki stince aya ki surfa a turmi don dattin ya fita saiki wanke sosai don dattin ya fita
- 2
Ki daura tukunya a wuta saiki zuba ayan a ciki,kiyita soyawa harsai ya soyu kin farajin kanshi
- 3
Saiki samu wani tukunya ki daura a wuta ki zuba ruwa,sugar da flavor ki barsu su dahu sosai amman kar yayi ja
- 4
Saiki zuba ayan a cikin dafeffen sugar kiyita motsawa harsai ya hade jikinsa.saiki juye a tray don yasha iska.
Similar Recipes
More Recipes
-

Sarvat Hanif
-

Ryan
-

Archana Agrawal
-

Vidyutaa Kashyap
-

Kulsoom Bukhari
-

Madhumita Bishnu
-

Meme
-

Fire Roasted Habanero Salsa Verde (HOT!!🔥)
Boca de Fogo
-

LexiiMueller
-

Linda L.
-

A-Bomb
-

Quick and easy pickles with a twist
Kaylee B. Smith
-

Naila Asif
-

Barbie Legs
-

Ashwini Vaibhav Joshi
-

Minced meat sauce and spaghetti
Leemah.s_cuisine
-

Spicy Fish Moormora (My Fusion) 🐟
Bengali Spice 💚
-

Chhavi Nitesh Goel
-

Mrk Kalra
-

Fire Roasted Habanero Salsa Verde (HOT!!🔥)
Boca de Fogo
-

Chef Faheemah
-

Ifeoma Obianagha
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/10609407









Comments