Steps
- 1
Nasurfa wakena na wankeshi tas dussar tafita, nazo nawanke kayan miya na nazuba akan waken aka kanika, nika bayan andawo daga nika nazuba ajino, gishiri, yankakkiyar albasa, nasa ludayi naita bugawa kamar 10- 15 mins inya bugu zakiga yayi kyau. sekizo kidaura manki akaskon suya kinyanka albasa acikin man idan yai zafi kidinga dibowa da ludayi ko cokali idan daya barin yai ja seki juyashi zuwa dayan idan yasoyu seki kwashe asa a colander saboda mai yatsane. asha da kunu ko aci da yaji ko hakanan
- 2
NOTE: Inzaki kai nika kibada wata roba a zuba ruwan akai saboda in aka cika ruwa zesha mai, inkinga nikan yai kauri seki kara ruwan
Similar Recipes
More Recipes
-

Swati Sheth
-

Healthy Punjab Starts Here! (JICA MSNA, Punjab)
-

Healthy Punjab Starts Here! (JICA MSNA, Punjab)
-

Supriya Devkar
-

Yongjie -

Ankita Kapil Varshney
-

Suchitra S(Radhika S)
-

Uzma Syed
-

Baked Chicken Meatballs(low carb)
CoolJewel
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

A-Bomb
-

Spoonfuls of Inspiration
-

Sautéed Bitter Gourd (Ginisang Ampalaya)
homebasedchef
-

Maria Shujaat
-

Meaty Eggplant Omelette (Tortang Talong with Giniling)
homebasedchef
-

sumaiya -

Bint Ahmad
-

Farzana Memon
-

Ameenah Saidu
-

Smoked Dried Panla(Blue Whiting) Fish Gravy and White Rice
Ifeoma Obianagha
-

zeeysay










Comments