Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko zaki surfa alkamar ki sheqe,ki wanke sannan ki busar
- 2
Idan ta bushe tas sai ki kai a barza miki
- 3
Sai ki daura tsaftatacen ruwa idan ya tafasa sai ki zuba garin alkamar ahankali ba lokaci daya ba
- 4
Ki sa mata ruwa sosai tayi taushi sosai
- 5
Idan tayi taushi sosai sai ki sauke
- 6
Sai ki sa madara da sugar sai ki Sha😁
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/10692430









sharhai