Doya da kwai da sauce

Reve dor's kitchen
Reve dor's kitchen @cook_18629254
Kano

Wannan Girkin yaki dadi da Karin kumallo ko da daddare.😋😋

Doya da kwai da sauce

Wannan Girkin yaki dadi da Karin kumallo ko da daddare.😋😋

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Doya
  2. Kwai daya
  3. 5Timatir
  4. 3Attarhu
  5. 3Albasa
  6. Kwankwanba
  7. Maggi
  8. Gishiri
  9. Mai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki fere doya ki dafa ta kisa gishiri

  2. 2

    Ki yayyaka ta, ki fasa kwai ki saka doyar daya bayan daya

  3. 3

    Ki soya a mai me zafi.

  4. 4

    Ita kuma sauce din ki yanka timatir da Attarhu da Albasar ki

  5. 5

    Ki soya Albasar da farko sai ki saka timatir da Attarhu da maggi

  6. 6

    Sai ki rufe ki rage wuta.idan takusa dahuwa sai ki yanka kwakwanba ki saka a ciki ki rufe

  7. 7

    Sai ci.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Reve dor's kitchen
Reve dor's kitchen @cook_18629254
rannar
Kano

sharhai

Similar Recipes