Glazed Doughnut

Meenat Kitchen
Meenat Kitchen @meenat2325
Kano State

Na yi glazing da home made chocolate white and dark chocolate yayi dadi sosai.#2909

Glazed Doughnut

Na yi glazing da home made chocolate white and dark chocolate yayi dadi sosai.#2909

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Doughnuts guda hudu
  2. Sprinkles
  3. Home made dark chocolate
  4. Home made white chicolate

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Abaya nayi bayanin yadda zaki hada home made chocolate dinki both dark and white so after kin yi kuma already Dama kina da doughnut dinki toga yanda zakiyi

  2. 2

    Zaki dauko spoon ki dauki doughnut dinki ki shafa masa dark chocolate ko INA yaji saiki dauko farar Leda ki zuba White chocolate kiyi kwalliya da ita saiki watsa sprinkles

  3. 3

    Shima mai white chocolate din ita zaki fara shafawa saiki zuba dark chocolate din a farar lefa kidanyi bula yar karama saikiyi kwalliyar da ita saiki watsa sprinkles shikenan kinyi glazing doughnut dinki.

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Meenat Kitchen
Meenat Kitchen @meenat2325
rannar
Kano State
my name is Amina Mohd Sani, cooking is my fev,cooking is my hubby......
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes