Shawarma
Shawarma akwai dadi musamman inda lemo ko spices tea ga qosarwa #2909
Shawarma
Shawarma akwai dadi musamman inda lemo ko spices tea ga qosarwa #2909
Steps
- 1
Ki samu kazarki kiyi shredding nata maana ki yanka a taitsaye sai kisa mata dandano da kayan qamshi ki sa jajjagaggen attaruhu,albasa da tafarnuwa sai ki marinating nata sannan ki sa mai spoon 1 a pan in yayi zafi ki juye tsumammiyar kazar nan taki kita juya har sai ya dahu sai ki juye a bowl
- 2
For d mayo dressing km
Ki samu mayonnaise ki zuba cokali 6 sai kisa ruwa cokali 4 sai ki dan daka tafarnuwa guda 1 ki zuba sai ki samu pinch of black peppe ki zuba ki juya shikenan kin hada mayo deep - 3
Ki yanka veggies naki kina iya sa salad,cabbage,cucumber,tomatoes,sweet pepper duk dai wanda kk so nidai nafi amfani da cabbage,cucumber n sweet papper
- 4
Ki dakko bread enki kisa cream salad da ketchup sai ki dauko mayo en da muka hada ki shafa saiki saka wannan kazar taki
- 5
Sai ki zuba veggies enki saiki rolling nata kamar tabarma ko spring rolls
- 6
Kina iya wrapping nata plane sheet ko km foil paper
- 7
Served with different kind of juices.
Similar Recipes
More Recipes
-

Misti Aloo Kofta Curry / Sweet Potato Kofta Curry
Madhumita Bishnu
-

Heenaba jadeja
-

Supriya Devkar
-

Hiroko Liston
-

Hiroko Liston
-

Bina Samir Telivala
-

deoyani
-

This Viral Phyllo Crinkle Cake Is So Easy! 🍒
OnlyProven Recipes
-

Persian-Style Cardamom and Rosewater Cake with Pistachios
Fateme Persian Kitchen
-

Cucumber Peanut Salad with Grapes
Padmini Venkatesan
-

CoolJewel
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Kitkat/M&M Vanilla Birthday Cake 6”
purple_acied
-

Hilary
-

Jacqueline
-

B.Y Testynhealthy
-

Vani Santhosh
-

Hauwah Murtala Kanada
-

Uzma Touseef
-

sudesh Batra
-

Natalie Marten (Windsor__Foodie)
-

happie
-

Zobia Sajjad
-

Saryia Shariq
-

Hina Ibrahim



Comments