Doughnut
kafin na iya orin wannan doughnut din najima naita gwadawa naga yakiyi yadda nake ganin na wasu sai da nadage naita gwadawa sannan na iya
Doughnut
kafin na iya orin wannan doughnut din najima naita gwadawa naga yakiyi yadda nake ganin na wasu sai da nadage naita gwadawa sannan na iya
Steps
- 1
Zaki tankade flour dinki kisa sugar,madara,butter,kwai ki jujjuya
- 2
Kisa flavour da madara ki kwaba da ruwan dumi yai laushi sosai sannan kita kneading dinsa kusan minti a 20 sannan kizo ki mulmula
- 3
Kike sawa akan paper da ake yin doughnut idan baki da ita kiyi using data excersise book nima da ita nai amfani saiki shafa mata mai kafin kisa dough din akai ki jajjera ki ajiye guri mai dumi yatashi
- 4
Idan yatashi saikike daukan dough dinki tare da paper kina sawa a mai kisa wutar low heat yadda ciki zai soyu,paper din dakanta zata ke barin jikin dough din saiki ciccire
Similar Recipes
More Recipes
-

Emily B.
-

Uzma Syed
-

Daxa Parmar
-

Sweet sour refreshing fruit salad
Vilde!:)
-

Pooja Sapre
-

Shobha Deshmukh
-

Kulsoom Bukhari
-

Amazing Grace’s (aka TeenChef)
-

Lance Wilson
-

Meatballs stuffed with Mozzarella
Spice Mix
-

Crock Pot Girl 🤡
-

Japanese Katsu Curry - Chicken, Pork & Shrimp
homebasedchef
-

Potatoes crips#weeklyjikonichallenge
Venashly Obare
-

lovkesh Mehta -

Leyona Wangari
-

Suman Arora -

Sonu Mehta -

Nicollet Pearl
-

Areeba Muhammed
-

Augie's Confectionery
-

Ruby Gupta
-

Kehkashan Siddique











Comments