Steps
- 1
Dafarko xaki sami bowl dinki kixuba flour,kisaka Maggi,da butter kisaka ruwa kadan kikwaba.
- 2
Saiki tafasa namanki kibari yadahu,kisami turminki mai kyau da tsafta kidaka yadaku,kisami albasa da Dan mai kisoya namanki yadan soyu,seki sauke.
- 3
Saiki dauko abin murji,kina gutsurowa kina murxawa,sedauko hadin namanki kisa a tsakiya,xaki iya amfani d abin danne meat pie ko fork wajen dannewa,haka xakiyi tayi harki gama.
- 4
Seki seki samu bowl kifasa kwae,Amman kicire kwanduwa,
- 5
Kidauko oven dinki kijona shi kisaka butter akan abin gashin,seki dinga dauko meat pie en kina sawa akai,seki samu brush nayin spring roll kina dangwalar kwae kina shafawa akan meat pie en
- 6
Se kidngayi kina dubawa,idan yagasu,seki dinga cirewa,shknn
- 7
Enjoy,itx yummy😋
Similar Recipes
More Recipes
-

Sarvat Hanif
-

Homeroom's Classic Mac - the Mac & Cheese Cookbook
Cluelesskitty
-

Maeli -

Maeli -

Maeli -

Maeli -

Maeli -

Maeli -

lyannev1991
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

homebasedchef
-

Lazeezfood -

Uzma Shahid
-

Vidita Bhatia
-

Benazeer noor -

Bhavana Bhakhri
-

Debojit Paul -

Linda L.
-

Suparna
-

Nazia Qureshi
-

Salman Ahmed











Comments