Kwallon doya (yam ball)
Steps
- 1
A yanka doya bayan an yanka a wanke a dora a wuta ya nuna. Inya nuna a sauke
- 2
A wanke kayan lambun da za'ayi anfani dashi tarugu,tattasai da albasa. A daka albasa inya daku a zuba tarugu da tattasai
- 3
In kayan lambun sun daku sai a zuba doya tare da kayan dandano da gishiri a sake dakasu duka tare
- 4
A kwashe a kwano a tabbatar sun hade da juna kuma komi ya ji. Sai a fara mulmulawa kaman kwallo a dinka tarawa a tire har a gama.
- 5
A fasa kwai a kwano,a dauko wani kwanon a zuba bushenshen biradin a ciki. A dauko tiren da aka tara kwallon doyan a ciki,ana dauko kwallon doyan daya bayan daya ana jefawa a ruwan kwai ana chirewa ana sawa a bushenshen biradin a sake mayarwa ruwan kwai kafin a soya da haka har a gama suyan. A chi kwallon doya lafiya
Similar Recipes
More Recipes
-

Sudipa Gope
-

Grilled Chicken Salad with Feta
Xavier Seror
-

Salad with Boiled Beef and Pickled Honey Mushrooms
ALEX xx ✈🇬🇧🇱🇹
-

Pinkblanket's Kitchen
-

Archana Agrawal
-

Crockpot Sausage Potato Cheese Casserole
cindybear
-

Ricardo
-

Padmini Venkatesan
-

Aunty Eiko's international cuisine experience
-

Southern style fried chicken legs
Chef Nena
-

Leelumae
-

Bbq pulled chicken Mac and cheese
Chef Nena
-

Lauren
-

Lauren
-

Fatima Saleem
-

TheCrunchyBox
-

maya's_cuisine
-

Fatima Saleem
-

Rafeena Majid
-

Hiroko Liston
-

Dan Flynn
-

Bbq pulled chicken Mac and cheese
Chef Nena










Comments