Spring rolls

Hauwah Murtala Kanada @cook_18551094
Kai Masha Allah in inajin kwadayi wani Abu to inyinsa don kwadayi
Spring rolls
Kai Masha Allah in inajin kwadayi wani Abu to inyinsa don kwadayi
Umarnin dafa abinci
- 1
Kabeji zan yankashi in kankare karas.Sai in wankeshi.in hadasu in sasu a gwagwa su tsane
- 2
Indauko kabeji insasu cikin tokunya insa Mai kadan da Maggi da onga.insoyasu
- 3
Insamu fulawa da gongoni 2 insa gishiri kadan da ruwa in mwabashi.insa pan nawa bisa.wuta indinga shafawa da.buros.inyiyi zqidinga tasowa da kansa.in dauko kayan hadina Ina sawa inamai nadin tabarma
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/10825883



sharhai