Cookies

Jumare Haleema
Jumare Haleema @hallyjumare84
Kaduna

I got Dix recipe 4rm sadiya jahun thank you wallahi yayi Dadi Allah ya saka da alheri

Cookies

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan

I got Dix recipe 4rm sadiya jahun thank you wallahi yayi Dadi Allah ya saka da alheri

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

20min
  1. 3 cupsflour
  2. 250 gbutter
  3. 1 cupSugar
  4. 1 tspFlavor
  5. Food colour

Umarnin dafa abinci

20min
  1. 1

    Dafarko na tankade flour na sa butter a wani bowl nasa sugar flavour nayi mixing na dauko flour ina juyawa ina zubawa har sai da dough din yayi kauri

  2. 2

    Da na gama mixing na raba dough din gida biyu Daya nasa mai colour Daya kuma na barshi plain na dauko cookies cutter dina na yanka shi

  3. 3

    Nayi baking dinshi na 20 mint

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Jumare Haleema
Jumare Haleema @hallyjumare84
rannar
Kaduna

sharhai

Similar Recipes