Soyayyan dankali d sauce din albasa

Zee's Kitchen
Zee's Kitchen @z1212
Kano State

Miyar tayi dadi sosae naji dadin hadin saboda dankalin yy laushi ga dadi

Soyayyan dankali d sauce din albasa

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

Miyar tayi dadi sosae naji dadin hadin saboda dankalin yy laushi ga dadi

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Dankali
  2. Mai
  3. Albasa
  4. Maggi
  5. Attaruhu
  6. Tumatir
  7. Curry
  8. Onga
  9. Spices

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki Sami dankalin ki ki feraye ki wanke ki yanka yadda kk so sae ki tsane a colander ki Dora mae a wuta yy xafi sae ki xuba ki barshi y soyu sae ki juya edan yy yadda kk so sae ki kwashe ki a jiye a gefe daya

  2. 2

    Sae ki Sami albasa ki yanka me Dan girma haka ki jajjaga attaruhu ki yanka tumatir kadan sae ki xuba Mai a kasko yy xafi sae ki juye kayan miyar ki ki juya ki barsu su fara soyuwa sae ki xuba kayan dandano da spices ki juya ki barta t nuna kadan sae ki sauke aci d dankalin ko doya

  3. 3

    An gama

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zee's Kitchen
rannar
Kano State
Ina son girki fiye d komae a aikin gida
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes