Steps
- 1
A markade tumatir,tattasai da albasa. A soya mangyada da albasa kadan sai a juye markaden kayan miyar a saka ruwan kanwa kadan ya nuna.
- 2
In ruwan ya tsotse sai a soya a zuba naman da aka tafasa da ruwan tafashen ya tafaso. sannan pasa kwai ciki direct Kar a kada sai a rage wutar a rufe na mintina biyar
- 3
A yanka ugu da albasa mai ganye a wanke sanna a zuba cikin miyar da aka sanya kwai sai a motsa ya kara nuna na minti biyar. Ana iya ci da shinkafa, kuskus, ko tuwo
Similar Recipes
More Recipes
-

Arezu
-

Arezu
-

Mridula Srivastava
-

Masoor bhat (rice) for short break recipe
Supriya Devkar
-

Supriya Devkar
-

culinarycubit
-

Swaminathan.V
-

Sarvat Hanif
-

Rick M
-

Leelumae
-

red.queen
-

Rae
-

Emiliani
-

Indrani Chatterjee
-

Harminder Kaur Sethi
-

Sadaf Shoaib Vohra
-

khadija's kitchen
-

Hashal Anani
-

Augie's Confectionery
-

Farhat Banu
-

Monika gupta
-

Augie's Confectionery
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/10923740









Comments