Wake Da Bread

Wanan Hadin badai dadiba indai bakitaba ciba to Rayuwarki tana cikin kwalekwale😂😂
Wake Da Bread
Wanan Hadin badai dadiba indai bakitaba ciba to Rayuwarki tana cikin kwalekwale😂😂
Steps
- 1
Zaki gyara wake ki wanke kixuba Ruwa kijefa kanwa akai (Amfanin sa Kanwa danyayi saurin Dahuwa) Bayan yadahu seki Tsane sa kijuye a Kula
- 2
Hadin Miya= Kihada kayan miyarki kibada akaimiki nika kokuma kinika a blender harda tafarnuwaki da cittarki, Bayan annuko seki xuba a tukunya kidora Kibarsa harse ya tsotse
- 3
Seki Xuba manja da mangyada a tukunyar miya kikawo Albasa dayawa kisaka kisoya seki Xuba wadancan tsotsattin kayan miyan kisoya seki Xuba Tafasassun kayn cikinki dasu Maggie da spices kisoyasu tare na tsawon yan mintuna shikenan
- 4
Seki Xuba a plate waken kixuba miya akai kimotsa arinka hadawa da bread anaci badai dadiba😋😋😋😋😋
Similar Recipes
More Recipes
-

pinal Patel
-

Nargis shaikh Shaukat
-

ZMA
-

Sudha Agrawal
-

Fresh Black Eyed Peas (Cowpea) Curry
Muniswari.G
-

Darshana Patel
-

Doodh Poha (Flattened Rice Kheer)
Deepa Rupani
-

Bethica Das
-

Heenaba jadeja
-

jenscookingdiary
-

Lauren
-

Stuffing and Herb Green Bean Casserole
Chef Mommy Nessa
-

Amanda Roman
-

Mallika Ramshatriya
-

jyoti sikka
-

Bata posto (bata fish with poppy seed) in bengali style
Joyeta Biswas
-

karima's Kitchen
-

Shayla Saleem -

karima's Kitchen
-

My Minty Leek & Carrot Soup. 😁
Maureen 😀
-

Uzma Latif
-

Uzma Latif
-

Zara's delight Cakes N More






Comments