Wainar shinkafa

mmn Khaleel's kitchen @cook_19001811
Wainar shinkafa
Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko zaki jika shinkafafar. (3cup)Tayi kamar awa daya zuwa biyu,Sai ki wanke shi bayan ya jiku,Sai ki kai a markadashi,to hadin adawo miki dashi Sai ki dauko wata shinkafar ki(Kofi daya) dafashi tare da albasa sai ki basa shi a tire bayan ya dahu
- 2
Bayan andawo daahi daga nika Sai dauko wannan shinkafar da ya huce Sai ki zuba acikin kyllin ki dama su tare da yist din nan Sai ki rufe ki ajiye a wiri me dumi Dan ya tashi
- 3
Bayan ya ta shi Sai kisa sugar, giahiri,tare da yanka albaasa ki juya su sosai Sai kisa baking powder ki farq soyashi shi Ke nan ana ci da miyar taushe ko Zuma,egusi,....
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/10945322



sharhai