Patera da egg souce

TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA)
TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) @cook_15480513
Port Harcourt

Inajin dadin wannan girkin nida iyalaina sosai

Patera da egg souce

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan

Inajin dadin wannan girkin nida iyalaina sosai

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Fulawa kofi hudu
  2. cupMai quieter
  3. Gishiri half tea spn
  4. Sugar 1 tblspn
  5. 1 cupRuwa
  6. Hadin souce
  7. Albasa
  8. Mai
  9. Tumatur kwara daya
  10. Attarugu
  11. Kwai guda uku
  12. Sinadaran dandano

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zakitankade flour dinki kizuba a bowl sai kizuba gishiri mai da sugar ki chakudashi sosai sannan kizuba ruwa kikwabashi sosai sai kidan rufesa kibarta na minti biyar sannan kidauko kisake kwabawa sai kirabata kashi uku sannan kidau daya kimurzata da fadi sai kisamo kofi mai dan fadi haka sai kicire shape din circle

  2. 2

    Haka zakiyi tayi har kigama. Bayan kingama sai kidaura mai awuta idan yayi zafi sai kisoyata amma karkibari takone kuma kirage wutan sannan kisaya a wurin. Shikenan kingama patera

  3. 3

    Sai miyar kuma. Zakiyanka albasa dadandama haka sai ki jajjaga attarugu yanda kikeso da tumatur kwara daya sai kidaura pan ko tukunya a wuta kisai kai kadan sannan kizuba albasa kidan soyata tayi laushi sai kizuba jajjagen attarugu da tumatur kisa kayan dandano kijujjuya nasawon minti biyu sai kifasa kwai kikadata dakyau kizuba akai kijujjuya sai kirage wuta kibarta na minti daya sai kisauke

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA)
rannar
Port Harcourt
Gskiya arayuwata inason girki sosai shiyasa kullum ina kicin wurin tsara abinci kalakala
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes