Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko xa afera plantain,se a saka gishiri kadan ajuya sosai

  2. 2

    Se asaka Mai a tukunya adaura awuta asaka albasa kadan idan yai xaafi a fara suya,idan yayi ja a kwashe

  3. 3

    Se a fasa kwai a wani kwano,ayanka albasa kanana adaka citta kadan asaka se asaka Maggi a kada sosai

  4. 4

    Se asaka Mai kadan a frying pan idan yayi xafi a soya idan kasan yayi ajuya,aci lafiya

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Hadeexer Yunusa
Hadeexer Yunusa @smarty_bakes66
rannar
Kaduna
ina qaunar dafa abunci..abun alfahari na ne
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes