Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Filawa
  2. Albasa
  3. Attaruhu
  4. Magi
  5. Farin magi
  6. Yaji
  7. Manja

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki yanka albasa ki jajjaga attaruhu sai ki tankade filwa ki zuba akai sai asa magi da farin magi,asa ruwa akwaba shiba me ruwa ba shi ba mai kayuri ba sai asaka kasko akan wuta azuba manja sai a dinga diba ana soyawa

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Rukaiyatu rimi(rukky's kitchen
rannar
Kano State

sharhai

Similar Recipes