Shinkafa da wake

Inasan shinkafa da wake musamman idan akaye mata hade na musamman hmmm be magana
Shinkafa da wake
Inasan shinkafa da wake musamman idan akaye mata hade na musamman hmmm be magana
Steps
- 1
Kidaura tsaftacacciyar tukunyarki akan wuta kizuba ruwa idan yadau ko zafi saiki zuba gyararran wakinki dakika wanki aciki idan yayi tafasa daya saiki dauko albasa ki yankata hudu saiki zuba akan wakenki kisa gishiri da mai dandano kadan
- 2
Idan wakenki yasoma nuna saiki wanki shinkafarki kizuba kijuya saiki barta ta dahu idan tayi saiki sauko idan Kuma kinduba Kinga batayeba saiki kara ruwan duma kibarta ta tsotse
- 3
Kidauko salad dinki kigyarasa ki yanka ki wanki da ruwan kal suma so cocombar ki wanki ki yankasu ki aje agifi saiki same gyadarki maigishiri ki murjeta da hanninki ki busheta saiki dauko dafaffan kwanki ki baresa saiki aje agifi saidaura manjanki akan wuta kiziba albasa kadan kisoya
- 4
Idan kingama saiki zuba shinkafarki afarante kiyi ado da yankakin kwai kizuba gyadar a tsakiya sai aoyayyen kifi agefe shikinan ace dadi lapiya taku har kullin momkhadi
Similar Recipes
More Recipes
-

skunkmonkey101
-

Bethica Das
-

Bethica Das
-

Nutan Shah
-

Kulsoom Bukhari
-

Maggie Conlon
-

Non-Fried Egg Yolk & Veggies Pakora
Uzma Syed
-

Pragati Hakim
-

ifuchi
-

Egg Bread Roll | Crispy & Tasty Breakfast Recipe
Krishna Biswas
-

Instant pot philly cheesesteak pasta
🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Dan Flynn
-

Jessmoomoo -

Elyse Rose
-

Santy Coy
-

Asmau Sabo Mrs
-

Deepti Patil
-

Monika gupta
-

RUCHIKA
-

Santy Coy
-

Dr Ruth Cooks
-

Maryam Cooks
-

Santy Coy
-

Jessmoomoo -

Niraj



Comments