Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki samu cake dinki ki mormosa shi ki ajeyeshi gefe
- 2
Sai ki sami wipping cream
Shi wipping cream da mixture ake bugashi zaki samu rubah ki zubah wipping cream da ruwa da vanilla flavor sai kiyi mixing dinsa da mixer har sai yayi kauri sai ki saka shi afridge for 1minute shikkenan wipping cream yah hadu - 3
Sai ki samu cup ki fara zubah cake din sai ki zubah wipping cream ki kuma zubah cake sai ki zubah wipping cream haka zakiyi tayi har iya hawan da kikeso yayi Bayan kin gama sai ki yaryada chocolate syrup akai shikkenan mungama parfait 😋
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/11022596






sharhai