Lemon kankana

Hafsat’s cakes nd more
Hafsat’s cakes nd more @cook_18602343
kano

Wannan lemo ne me mutukar dadi da saukin sarrafawa😋❤️

Lemon kankana

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

Wannan lemo ne me mutukar dadi da saukin sarrafawa😋❤️

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Gah abubuwan da muke da bukata

  2. 2

    Da farko zaki yayyanka kankanar ki zubah tah a blender

  3. 3

    Sannan ki zubah sugar da madara da ruwa

  4. 4

    Sai ki marka dasu har sai sun markadu sosai

  5. 5

    Sai ki daukoh mazubi me tsafta sai ki juye aciki asha dadi lfy.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Hafsat’s cakes nd more
rannar
kano

sharhai

Similar Recipes