Sinasir

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Shinkafa
  2. Yis
  3. Baking powder
  4. Sugar
  5. Kanwa
  6. Mai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki wanke shinkafa ki jikata sannan ki markadata

  2. 2

    Saiki zuba yeast,bakin powder,nd sugar ki jujjuya

  3. 3

    Saiki rufe kibarshi yatshi,sannan ki kada ruwan kanwa ki zuba saiki sa mai kadan a kasko kina soyawa

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
seeyamas Kitchen
seeyamas Kitchen @cook_16217950
rannar

sharhai

Similar Recipes