Yam ball

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Doya
  2. 3Kwai guda
  3. Mai
  4. Albasa
  5. Taruhu I
  6. Kori
  7. Maggi
  8. Tafarnuwa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Na daura doya Kan wuta nasaka gishiri na barshi ya nuna

  2. 2

    Na daka taruhu da tafarnuwa na saka doya cikin hadin na hada nasake dakawa har yayi laushi

  3. 3

    Na kwashe na juye cikin roba na saka Maggi da Kori nayanka albasa na hada na cakuda guri daya sannan na mulmula shi

  4. 4

    Na daura Mai Kan wuta na fasa kwai na juya sannan na kawo mulmulelen doya Ina sawa cikin ruwan kwai Ina juya har yakama jikin shi sannan nasaka cikin Mai nasoya

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Fatima muhammad Bello
Fatima muhammad Bello @cook_18502891
rannar

sharhai

Similar Recipes