Hadin Cornflakes Mai sanyi

Mum Aaareef
Mum Aaareef @cook_17475778
Portharcourt/Zaria

Gaskia tai dadi

Hadin Cornflakes Mai sanyi

Gaskia tai dadi

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

10minutes
1 yawan abinchi
  1. 1Cornflakes Leda
  2. Madara Cokali 3
  3. Sugar Cokali 1da rabi
  4. Ruwa Mai sanyi Rabin Kofi

Umarnin dafa abinci

10minutes
  1. 1

    Ga Madara, Sugar dakuma Cornflakes Ina, kizuba Cornflakes inki a Kofi

  2. 2

    Kizuba Madara Cokali 3 sugar Cokali 1da rabiin bakya son Sugar sosai

  3. 3

    Saiki zuba Ruwan sanyi Kijuya sosai

  4. 4

    Ga yadda zamuyi.. angama ga Dadi dakuma jin Annashuwa

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mum Aaareef
Mum Aaareef @cook_17475778
rannar
Portharcourt/Zaria
Kitchen Is My Pride & My Happiness
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes