Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki Fara yanka albasa sai wanke tattasai tarugu da wata albasan yi jajjagagasu
- 2
Saiki zuba flour a roba Mai Fadi kisa ruwa ki kwaba Kar yayi kauri Kuma Kar yayi ruwa ruwa
- 3
Saiki zuba gishiri dai dai misali kisa Mai dandanon dadi da Dan garin citta
- 4
Saiki saka kwai daya kisa yankakkeyan albasan da kayan miyan dakika jajjagagasu saiki juya su hade sosai
- 5
Kisa frying pan a wuta kisa Mai cokali daya idan yayi zafi sai kisa ludayi daya ma kwabin idan ya soya saiki juya Dan bangaren
- 6
Haka Zaki soya kamar yadda ake soya kwai idan kingama saichi
- 7
Achi Dadi lfy
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/11100264



sharhai