Jus din kwakwa da madara

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Kwakwa kwallo daya
  2. 1 cupMadara
  3. 1/2 cupSugar
  4. 1 tspVanilla

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Kiyi blend din kwakwa kicire bakin bayan kizuba madara yamarkadu sosai kisa suga vanilla kisa kankara sai sha akwai dadi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mancys Cake And More
Mancys Cake And More @cook_19513740
rannar

sharhai

Similar Recipes