Jollof doya

Sabiererhmato
Sabiererhmato @sabiramato
Kano

Dadin ci

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

30mints
3 yawan abinchi
  1. Doya rabi karama
  2. 8Maggi
  3. Manja
  4. Attarugu
  5. Albasa
  6. Tattase
  7. Curry
  8. Onga
  9. Kifi

Umarnin dafa abinci

30mints
  1. 1

    Zaa markada kayan miya

  2. 2

    A soya manja asa albasa

  3. 3

    Se asa kayan miya

  4. 4

    Idan ya soyu se asa ruwa

  5. 5

    Idan ya tafasa se asa maggi curry onga

  6. 6

    An sa firrayiar doyan

  7. 7

    Se a juya abari ya dahu

  8. 8

    Idan ya kusa dahuwa se asa kifi

  9. 9

    Idan yayi se a sauke ayi serving

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Sabiererhmato
Sabiererhmato @sabiramato
rannar
Kano
Love to cook something new
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes